MAKAMAN DARE!!
1. Prof. Mansur Ibrahim Sokoto, mni.
2. Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum.
3. Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya.
4. Professor Isa Ali Pantami.
Naci Wurin Addua.
A koda yaushe ana so musulmi ya kasance mai mayar da lamarin sa zuwa Ga Allah.
Tsakure daga karatun Malaminmu Sheikh Prof. Sani R/Lemo a cikin littafin Uddatusabirin.