@realsiyamatambu Ina tare da ke jini da hanta, tube da tyre, kai da kafa, wata d zahra, miji da mata, harshe da hakori, turmi da tabarya, rijiya da guga, uwa da danta
Wata babbar kotun Musulunci a jihar Kano ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan da kotun, ta same shi da laifin aikata kalaman rashin tarbiyya ga Annabi Muhammad SAW.
Akwai karin bayani a nan: https://t.co/VamvB7UqWI