SANARWA!!! 📢
MUNA NEMAN ƘARIN ƘWARARRUN MALAMAI.
NovaChain Academy na sanar da buɗe guraben aiki ga malamai ƙwararru a fannin Blockchain, Web3 Artificial Intelligence (AI), Digital Security, Remote Work & Digital, domin koyarwa da horas da ɗalibanmu, Muna neman mutane masu ilimi, ƙwarewa, gogewa da kishin koyarwa, waɗanda za su iya taka muhimmiyar rawa wajan gina ƙwararrun matasa da kuma haɓaka ilimin fasahar zamani a cikin al’umma.
SHARUƊƊAN AIKIN.
Zamu ɗauki waɗanda suka cancanta aiki na tsawon watanni shida (6) a matsayin Contract Staff, A yayin wannan wa’adin, ma’aikaci zai kasance yana samun albashi kowane wata bisa tsarin aikin da aka amince da shi, Bayan kammala wa’adin watanni shida, idan ma’aikaci ya nuna ƙwarewa, jajircewa, ingantaccen aiki da cikakkiyar cancanta, NovaChain Academy na iya ba shi damar ci gaba da aiki a matsayin Permanent Staff.
Sabbin malaman da za a ɗauka za su yi aiki tare da ƙwararrun malaman da muke da su a yanzu, domin samar da ingantaccen tsarin koyarwa, musayar ilimi da haɗin gwiwa, Muna son bayyana cewa tunaninmu ba zai tsaya ga malaman da muke da su yanzu kawai ba, Saboda akwai wasu lokuta da malami zai iya samun uzuri ko wasu dalilai da za su hana shi ci gaba da aiki, muna son gina ƙungiyar malamai mai ƙarfi da faɗi, wadda za ta bai wa ƙwararru dama a kowane lokaci.
A NovaChain Academy, muna ba da dama ne bisa:
✅ Cancanta
✅ Ilimi
✅ Ƙwarewa
✅ Gogewa
✅ Jajircewa da ƙwazo
Ko wanene kai, daga ina ka fito, ko wane matsayi kake da shi a yanzu—idan kana da cancantar aikin, za mu yi la’akari da kai, Ba za mu ɗauki mutum aiki saboda suna, matsayi ko sanayya ba, Cancanta da ƙwarewa su ne ginshiƙan zaɓinmu.
📩 YADDA ZA KA NEMA
Idan kana da sha’awar wannan gurbi kuma ka yi imanin cewa ka cancanta da aikin, turo mana da.
🔹 Cikakken suna
🔹 Fannin da ka ƙware a kai
🔹 Takaitaccen bayani kan ƙwarewarka da gogewarka
🔹 Lambar wayarka
📧 Email:
[email protected]
Za mu duba bayanan duk masu neman aikin, sannan mu tuntubi waɗanda suka dace da buƙatun aikin.
Muna neman ƙwararru.
Muna gina ƙwararru.
Muna shirya ɗalibanmu domin makomar fasahar zamani.
NovaChain Academy
16/09/2026
SPECIAL ANNOUNCEMENT
We are pleased to announce to our community, students, partners, and everyone following NovaChain Academy that Maryam Abbah ( @OumHydar1 ) has been appointed as the Chief Executive Officer (CEO) of NovaChain Academy.
As CEO, she will lead the management and growth of the Academy, working closely with the leadership and the entire NovaChain team to advance the Academy’s vision, strengthen its operations, and improve its services.
We look forward to significant progress and positive transformation under her leadership, considering the experience, training, dedication, and professional exposure she has gained from her previous roles and places of work.
This appointment marks another important step in strengthening the leadership structure and continued growth of NovaChain Academy as a hub for Blockchain, Web3, and Digital Innovation education.
We congratulate Maryam Abbah on this appointment and wish her great success in her new role.
Congratulations, CEO Maryam Abbah! 💙
NovaChain Academy
20 September 2026
Gmorning @FBYTio Believers.
The Missing Asset Management Layer in DeFi — And Why FBYT Matters
DeFi has built powerful infrastructure for trading, lending, liquidity, and yield.
But one important piece still needs better infrastructure:
How does capital efficiently connect with proven trading expertise?
That's the gap FBYT is addressing.
Instead of treating asset management as something happening outside the blockchain, @FBYTio brings managers, investment strategies, and capital into an on-chain environment.
Its Vaults create a structured way for strategies to be accessed, while managers can build a track record around their actual performance.
The important idea isn't simply putting another trading product on-chain.
It's creating a connection layer between capital and expertise.
Investors can discover strategies.
Managers can turn their skills into structured opportunities.
And on-chain infrastructure can provide greater visibility across the relationship.
This creates a different model for DeFi.
Capital doesn't just search for yield.
It can search for strategy.
That distinction matters.
A strong DeFi ecosystem shouldn't only provide financial primitives it should also create better infrastructure for the people who know how to use them.
That's the opportunity behind @FBYTio.
Not just another place to trade, but infrastructure designed to connect trading expertise with capital in a more transparent, scalable way.
@FBYTio #FBYT #DeFi #Solana #Web3
GM Hausa Hub fam ☀️🌍
Sabuwar rana sabon ilimi sabbin opportunities.
Hausa Hub ba wai community ce kawai da muke shiga mu karanta ba wuri ne da muke koyo sharing connecting da supporting juna.
One step at a time we keep growing.
GM → Let’s learn Let’s build Let’s grow together. 🚀
@AhmadMusaMsw@TSERAfinance This is the real gap, Data already exists onchain, What’s missing is a clear story of spend, income, and P&L across wallets and chains