@GS_ARDO Ya Allah ka Azurtamu da Halal, Haram komai dadinsa da yawansa ka tsaremu da ita, ka karbi ayyukanmu ka yafe mana Zunubanmu ka mana gafara kasa mucika da imani, Kasa Aljannar Firdausi tazamo makoma garemu baki daya..🙏🏿
Ya Allah ka Azurtamu da Halal, Haram komai dadinsa da yawansa ka tsaremu da ita, ka karbi ayyukanmu ka yafe mana Zunubanmu ka mana gafara kasa mucika da imani, Kasa Aljannar Firdausi tazamo makoma garemu baki daya..🙏🏿
Babu wani marubuci face zai mutu, amma abin da hannunsa ya rubuta zai ci gaba da wanzuwa.
Saboda haka kada ka rubuta komai, sai abin da zai faranta maka rai idan kagan shi ranar Alkiyama.
@bbchausa “Kofar mu a bude take a PDP; duk mai son shigowa muna maraba da shi. Wadanda suka bar jam’iyyar ma yanzu suna ta rububin komawa. Don haka, siyasa ba fada ba ne,” in ji Ministan Abuja, Nyesom Wike
“Kofar mu a bude take a PDP; duk mai son shigowa muna maraba da shi. Wadanda suka bar jam’iyyar ma yanzu suna ta rububin komawa. Don haka, siyasa ba fada ba ne,” in ji Ministan Abuja, Nyesom Wike
Wato in ka lura da siyasar najeriya talaka ne kadai ke wahala ake wasa da hankalinsa. Amma su yan siyasa duk kansu a hade ne, yau in wadannan suka koma APC gobe in sukaga bazasu samu abunda suke so ba sai su canza zuwa wani party. Su dinne dai ba wasu aka canza ba.
Ya Allah ina neman tsarinka daga Azabar Wuta da Azabar kabari, kuma ina neman tsarinka daga Fitinan rayuwa da Mutuwa, sannan ina kara neman tsarinka daga Fitinar Dujjal...🥹🙏🏿
🚨 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: FIFA president Gianni Infantino says players who 𝐜𝐨𝐯𝐞𝐫 𝐦𝐨𝐮𝐭𝐡𝐬 during on-pitch rows should be 𝐒𝐄𝐍𝐓 𝐎𝐅𝐅 by the referee! 🛑🤐
“This is on the presumption they are being offensive as if you’re not saying something offensive,