Alhamdu Lillahi.
Shehu Isma’ila Umar Almaddah (Mai Diwani) Ya Gaisa da Yan'uwa Na Garin Mokwa akan Hanyarsu ta zuwa Maloko Jihar Kwara ilorin
Yau Alhamis 02/04/2026
Shehu Isma’ila Umar Almaddah (Mai Diwani) Akan Hanyarsu ta Zuwa Bida Ya Gaisa da Yan'uwa Na Garin Minna Jihar Neja Anyi Addu'a ga Shehu Nafiu Minna Allah Ya Kara Mai Lafiya Ba'asamu zuwa Amma In Allah Ya yarda in aka dawo Shekara mai zuwa za'aje a ziyarce shi
Lahadi, 29/03/2026
Day 27 Ramadan Tafsir 1447/2026:
He provided an example: consuming a small amount of swineflesh is considered extravagance, whereas offering an excessive amount of meat to a guest is termed squandering (Ibzar).
https://t.co/1SldcW9u1Q