This page was created to help feed our hearts with the best form of reminder. Which is the Quran. We will keep updating you on Quran recitations & Quran related reminders. May Allah s.w.t make us among his people (People of the Quran). Ameen.
Hajj 2026: Sheikh Ali Al Hudaify will deliver the Arafah Khutbah at Masjid Namirah, while his son Sheikh Ahmad Al Hudaify will lead the Eid Al Adha Khutbah at Masjid Al Nabawi.
Da Ɗumi-Ɗumi | An ayyana sunan babban limamin masallacin Madina Shaikh Ali Al Hudhaify a matayin limamin da zai gabatar da Khutbar Arfah ta aikin Hajjin shekarar 1447AH (2026).
#Hajj#Hajj2026
Idan kaga wani yana magana akan mata kai kace ba mace ce ta haife shi ba...
Idan kaga wata tana magana akan maza kai kace mahaifinta ba namiji ba Allah ya shirye mu..
🌹🌹 HANNUN KA MAI SANDA 1⃣.
♻ كن وحيدا في طريق الحق ولا تكن زعيما في طريق الباطل.
Ka kasance kai kadai a kan hanyar gaskiya, yafi ka kasance shugaba akan har bata.
Allah yasa mudace.
✍ Umar Abu Khadeejah