@bbchausa Comrade wani Talaka ne mai tinkaho da kuma buri akan kartun Boko
Comrade cima zaunene baida sana'ar yi sai karatu.
Comrade bai yadda akwaii wani mai ilimi ba bayanshi.
Ganin kowa yakeyi baisan meye rayuwa ba.
Comrade ji yakeyi kamar shi kadai ne mutum duk sauran dabbobi ne.