Akwai abunda mutane basa ganewa.........
In kaga mutum na ma dawainiya da kudin sa ka sani bawai dan baya son kudin sa ko bai san dadin su ba ko bai san me zaiyi da su bane yasa yakema dawainiya
A'a ya fifita buqatar kane akan tasa, wani lokaci ya dauki buqatarka da muhimmanci ne fiye da tasa dan tausayi ko kwadayin lada amma ba wai dan bai san me zanyi dasu bane ko kafishi wayo ne da yasa yake ma.
Yana da kyau mu gane haka a daina renama masuyi hankali dan sunayi, sannan mu zama masu godiya matuqa ga masu yimana dan danne zuciya da buqatun su suke dan su mana.
- Fatimah Chikaire
Many worried about tomorrow, they died today. โญ๏ธ
Ya Allah, donโt let our fear of the future steal the peace of today. Grant us long life, good health, barakah, and a beautiful ending. Ameen ๐คฒ
After four years full of challenges and hard work, it's time to move on.
I leave with the feeling that the mission is complete. 4 seasons, 3 championships.
I will never forget the love I received from the fans from my very first days.
Catalonia is my place on earth.
Thank you to everyone I met along the way during these beautiful four years.
A special thank you to President Laporta for giving me the chance to live the most incredible chapter of my career.
Barรงa is back where it belongs.
Visca el Barรงa. Visca Catalunya ๐โค๏ธ
@fcbarcelona
SIRRIN NASARA
โIdan mutum yana son ya cimma abin da yake so a rayuwa, to wajibi ne ya siffantu da haฦuri da juriya, kuma ya sani cewa dole zai gamu da ฦalubale.โ
Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo (Hafizahullah)