Akara for Breakfast
Roasted Corn for Lunch
Kuli-Kuli for Dinner
Fresh and Available 24/7
Place your order now, before you hear SOLD OUT…! 😎 @RemiTinubu
@TouchlineX Ronaldo MUST allow the team to succeed by choosing to start from the bench. Yes! He is vital to the team, but at this point what is important is the team success.
Shikenan danshi DSS ne, ya samu lasisin cin mutumcin wasu kenan?
Mutane da dama sun dau karan tsana sun daura akan ma’aikatan lafiya, jira suke su samu wata dama su wulakanta mu ko su ci mutuncin mu.
Allah ya sa mu dace, Amin.
@OfficialDSSNG@aminukanoth@PoliceNG
@OfficialDSSNG@aminukanoth
Ranar Juma’a ina wajen aiki misalin hudu saura. Kwatsam sai ga wani mutum ya shigo mana office, muna cikin aiki.
Ya fara da cewa: “Kun ajiye mara lafiya, kun ce nan da awa daya zaku kira, baku kira ba”
Sai na ce da shi: “Eh! Muna sane dashi
Da sam abin be dameni ba, domin tsangwama da karantsana daga wajen yan uwan marasa lafiya, ta zame mana ruwan dare. To amma ganin yacca har an canza maganar saboda yana takama da shi DSS ne sai abin ya fara batamin rai.