Ya Allah ga karar ISWAP da Boko Haram da bandits mun kawo maka, masu anfani da sunan Ka daukakke da addinin Ka tsarkakke su zalunci mutane...
Ya Allah ka tarwatsa su, ya Allah Ka mayar da sharrin su gare su, ya Allah Ka cire musu sunan Ka a baki da addinin Ka a zuciyar su..
There is a MAN somewhere right now who:
- Doesn't smoke 🚭
- Doesn't drink
- Doesn’t chase girls
- Doesn’t party
- Doesn’t gamble
- Doesn't date
Just by himself and fixing himself.
How is life, bro? 😊
NIGERIA 🇳🇬
Citizens are dying, families are grieving, and communities live in fear while those constitutionally responsible for protecting lives and property continue to fail without consequences.
Wannan wace irin Kasa ce 🥹
Allah ya kawo Mana karshen Fitinar nan 🤲🏽
Kwanaki goma na farkon Dhul-Hijjah
Wadannan kwanaki ba na masu aikin Hajji bane kawai.
Kwanaki ne na:
Mai neman gafara
Mai neman aure
Mai neman aikin yi
Mai neman arziki
Mai neman waraka
Mai neman haihuwa
Da duk wanda yake neman taimakon Allah cikin rayuwarsa.
Mu dage sosai
@HalimaBichi Wlh budurwata shekarata 25, cewa tayi saina yimata akwati 12, sadaki ta kuma 500k. Anan take nace tafi karfina na daina mata magana. Amma banda hauka kuma take bibiyata wai har yanzu sona takeyi. Kuma wlh babanta malamin primary ne.
I attended different weddings today.
All the bridegrooms looked handsome and happy. May Allah bless their marriages with peace, love, understanding, and barakah. May their homes be filled with happiness and righteous children. Ameen. ❤️
After this Ramadan, za muji alkhairi, za mu ga alkhairi, za mu hadu da alkhairi, za mu samu alkhairi. Idan aka ganmu kuma kuma a tina alkhairi. In sha Allah!📌
When it comes to fighting terrorists, My support for Nigerian Military and Government is unconditional but the situation is not looking good for Nigeria since the American intervention.
Da haihuwar yuyuyu da ake yi ba tsari, tarbiya, ilmantarwa bare tufatarwa! Ya dace mu dawo hayacin mu, mu haifo wa'inda zamu sauke haƙin su! Wannan shirmen da muke ciki ba uzuri ba ne! A haifo yara aka sa kula dasu ƙarshe ma har su canja addini!
Bincike kafin ku bayar da yaran ku aure wajibi ne! Kuma hakƙi ne babba; iyaye su rinƙa tantance wanda zasu ba ɗiyar su! Ku daina gaggawa bayar da yaran ku ga kowane sakarai! 📌
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un
Katsina Water Board Managing Director , Engr. Tukur Tingilin, Passes Away
The management and staff of the Katsina State Water Board have announced the passing of the Managing Director of the Agency , Engr. Tukur Tingilin.
The announcement , which has thrown the Water Board and the wider Katsina community into mourning, was confirmed late today Thursday. 26 February 2026
Until his death, Engr. Tingilin served as MD of the Katsina State Water Board, where he played a key role in overseeing policies and initiatives aimed at improving potable water supply across the state.
Colleagues described him as a dedicated public servant who contributed significantly to efforts geared towards enhancing access to clean and safe water for residents in both urban and rural communities.
Sympathies and condolences have continued to pour in from government officials, associates and members of the public, who prayed for Almighty Allah to forgive his shortcomings and grant him Aljannatul Firdaus.
Funeral arrangements are expected to be announced by the family in accordance with Islamic rites.
May Allah forgive him and reward him with Jannatul Firdausi