@Maroup_ Ta riga ta san cewa kai ba sa’ar yinta bane. Kuma bana tunanin zata wulakanta ka da ace kaje mata da maganar, domin duk Mutumin da aka ce maka role model ne ya wuce wulakanci. A matsayinka na abun koyi, sai dai ta baka excuse a mutumce komai ya wuce.
@Waspapping_ Allah subhanahu wata’ala said in the Holy Book that ‘Muhammad is not the father of any one of you but a Messager sent by Allah and the last of the Prophets of Allah…’ Suratul-Ahzab.
Yana da kyau a dinga duba abinda Allah yace kafin a dinga sakin maganganu.