Muna Bada #Moniepoint A Farashi Mai Rahusa Ga Abokan Kasuwanchin Mu Masu Bukatar Wannan POS Din Zaku Iya Min Magana Ta wannan Number Din Ta Whatsapp Ko Kirana Kai Tsaye Domin Tura Muku POS Dinku A Duk Inda Kukeβ Tested and Trusted π
07037781897
@moniepointng
Muna son duk wanda yake zaune a Najeriya da Afirka zai iya sayen hannun jari na matatar Dangote ba da kudi mai yawa ba, don kowa ya samu alheri β Aliko Dangote Attajirin Afirka
Ya faΙi haka yayin da matatar man sa ta sa hannu kan tsarin sayar da hannun jari duk guda 10 a N 5,250