Masha Allah Shirin Mu Na Qalubale Shirine Na Musanman Kuma Insha Allah Zai Kayatar Da Masu Kallo Akoi Darusa A Ciki Sosai Kukasance Da Northeast Record YouTube channel Dan Ganin Irin Rawar Da Na Taka A Cikin Shirin
#Repost@alfa_zazee with @use.repost
・・・
Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai!
Muna gabatar muku da sabon shirin mu daga kamfanin @northeast.records
Mai suna QALUBALE.
Labari/tsarawa - Fatima Dan Borno
Manajan shiri - Abdullahi Abbas
Sauti - Alaji Gidaje
D.O.P - Babawo