🚨 Manchester United and Spurs are awaiting a decision from Mateus Fernandes on which club he only wants to join; the chosen club will then be in a stronger position to negotiate with West Ham.
West Ham are holding firm on an £80-85M asking price for Fernandes despite relegation, thanks to a recent cash injection that lessens their need for an immediate sale. Fernandes has not yet committed, and while United’s interest predates Spurs’, the situation remains fluid with potential for other clubs to re-enter.
[@JacobsBen, @talkSPORT YT]
🚨 Aurélien Tchouaméni could leave Real Madrid this summer as he is not considered a key part of José Mourinho's plans.
The France international is no longer viewed as untouchable under the new manager.
A summer departure is now a possibility if the right opportunity arises.
(Source: @NicoSchira)
🚨🤔 SHIN 𝐊𝐔𝐍A 𝐒𝐀𝐍E DA WANNAN.??
Manchester United ta kusa ɗaukar Ousmane Dembélé a 2020 kan farashin €50m, a lokacin da cinikayyar Jadon Sancho ta yi tsauri.
Amma saboda yawan raunin da Dembele yake samu, United taji bazata iya sayensa ba kai tsaye, inda tanemi a baya shi matsayin aro wanda hakan bai samu ba domin klub ɗin Dortmund sunfi son su sayar.
😳 Manta da wannan yanzu dai Dembélé na dab da lashe Ballon d'Or na biyu a jere.
Wannan babbar dama ce da ta kuɓuce wa United.
✍️🇵🇹 KU RUBUTA WANNAN!
Bruno Fernandes yanzu saura assist 5 kacal ya karya tarihin mafi yawan assists a tarihin Kofin Duniya. 🎯🔥
Da irin 'yan wasan da Portugal ke da su a gaba, da kuma yadda Bruno ke wasa a yanzu, karya wannan tarihin na iya zama gaskiya. 👀
Shekaru da dama Bruno yana cikin mafi ƙirƙirar damarmaki a duniya. Pass ɗinsa, through balls ɗinsa da set pieces ɗinsa suna haifar da manyan damarmaki akai-akai.
⚡ Ba wai yana ƙirƙirar chances kawai ba, yana ƙirƙirar manyan chances ne a manyan lokuta.
Tarihi na jiran Magnifico. 🇵🇹❤️
🤔 Shin muna ganin Bruno zai karya wannan tarihin na Pele?