@_dambash Wani cikinsu ko sallah bai tsayar ba, sallah 5 wahala suke mishi amma banda karin aure. Wani his first ko abinci baya isanta but he wants to add, wani he has never made his wife orgasm but he wants to add and showcase his disability, wani akwai kudin amma sai mako but wants more
@ibn_elkanemi Plus spending 5m on babe and paying rent for her na 5 years. Me I smelt his bullshit sinceeeeeeeeee daman wasu mazan talauci ke masking din Asalin halin su and God forbid yayi kudi with your money, you will hate your life.