Ya Rabbi, Ka albarkaci rayuwarmu,Ka sauƙaƙa mana dukkan al’amuranmu, Ka ba mu lafiya,arziki mai albarka, kwanciyar hankali da farin ciki.Ka kare mu daga sharri, damuwa da fitintinu.Ka shiryar da mu zuwa ga abin da Ya fi alheri a gare mu,Ka sa ƙarshen rayuwarmu ya zama alheri.🤲❤️
Alhamdulillah Masha Allah
💃💃💃
Jamaa kutayani Murna da gdy gurin habibina😍
Dazu Bayan sallah la'asar yaro yashigo gidanmu Wai ance ana sallama da Rukaiyya Nace kaje Kace Wanene, ya dawo Wai Saqone daga Hubbinta
Aikuwa Ina fitowa aka miqonmin kwalin iphone 17 Gashinan yace
Welcoming Ramadan
We are about to enter the month of Ramadan. A very special month in the Islamic calendar, a month that is full of mercy and an abundance of opportunities to increase in our worship to gain more reward and strengthen our connection with Allah..