Banji daษi ba๐ช.
Yanzunnan da ฦyar muka tarwatsa tawagar wasu yara sun biyo ฦดanmata masu Abaya suna musu ihu.
Shawara: Kawai idan kun saka Abayar ku ษauki hoto ku mana sending a cikin gida amma kada ku saki ku fito yawo gaba gaษi da ita.
๐ถโโ๏ธ๐ถโโ๏ธ
Twitter zai kafa reshe a Afirka
Kamfanin na Twitter, ya bi sahun takwaransa a bangaren sada zumunta na zamani Facebook da ma karin wasu 11 wajen shiga kasashe nahiyar ta Afirka.