Top Tweets for #BUDURWA
An Nunawa iyayen Wata Budurwa hotonta A gidannBariki Shine Tace Al Ceh, Toh Yanxu Gashi Tayi Ciki Ko Shima AI Yayi Mata Shi❓💔🤷🤣

idan Kaga Budurwa Tana Daga Yatsu Biyu A Hoto, Toh Hakan Na Nufin Saurayi Biyu Gareta, Saboda Haka Karka Bari Kanka Ya Kulle💔🤷🤣

So Bala'i Ne Lokacin Da Budurwata Ta Rasu Naso Abinne Mu Tare Mai Unguwa Ne Ya Hana.😐
Nikuma Na Bita Da Addu'a Kawai.😂💔🤣🤌

Ɗansa yayi barazanar siyar da gidansa, shine mahaifin ya rubuta a jikin gidan cewa;
Wannan gidan ba na siyarwa bane, kuyi hattara da ɗana KOLA da budurwarsa. 😂

Na koyi wani abu da ya girgiza zuciyata. 💔
Wata budurwa mai shekara 23 kacal, cike da burika da mafarkai, ta fada hannun ‘yan bindiga. Sun nemi kudin fansa na Naira miliyan 50. Iyalanta sun roka, sun yi kuka, sun nemi rangwame, amma suka ki rage ko sisi.
Tsawon makonni biyu mahaifinta ya yi gwagwarmaya kamar zaki. Ya ci bashi, ya sayar da kadarori, ya tattara komai har ya samu miliyan 50 din. Da ya kira su domin jin muryar diyarsa kafin ya biya kudin, aka ba ta waya.
Amma maimakon ta roki a cece ta, sai ta ce:
“Kada ku biya kudin. Idan suka sake ni, zan kashe kaina.”
Dalili kuwa shi ne, tsawon kwanaki 14 suna cin zarafinta da fyade ba kakkautawa, suna wulakanta rayuwarta da mutuncinta.
Da ‘yan bindigar suka ji abin da ta fada, sai suka harbe ta. Daga baya kuma suka aika wa iyalanta bidiyo da hotunan lokacin da aka kashe ta.
Ba mutuwa ta yi ba. An kashe ta ne bayan an azabtar da ita ta hanyar da babu wani dan Adam da ya cancanci fuskanta.
Yau wani yana ce min in goyi bayan gwamnati.
Wallahi zuciyata tana ciwo.
Wannan ya wuce siyasa. Wannan magana ce ta rayukan mutane. Magana ce ta iyaye da suka rasa ‘ya’yansu, da iyalan da suke tara kudin fansa amma a karshe su karbi gawa.
Mu ba wai muna neman shugaba ne kawai ba. Muna rokon a ceci rayukanmu.
Idan irin wannan labari bai sa ka nemi sauyi ba, to lallai akwai matsala.
Kasarmu tana zubar da jini, kuma lokaci ya yi da za mu farka.
#Copied

Daga cikin matasan da suka shiga hannu, akwai budurwa daya da ta yi wa amarya Uwar daki. Sauran sun hada da wani abokin ango da ya zamo waliyyyin amarya da daya daga cikinsu kuma ya zamo limamin da ya daura auren.

Wani abin mamaki da ya faru a unguwarmu a jihar Bauchi ya ja hankalin jama’a, inda aka daura auren wani saurayi da budurwa bisa sadaki na Naira 3,000 kacal.
Rahotanni sun bayyana cewa budurwar ce ta fara bukatar a gaggauta yi musu aure, inda ta bukaci saurayin da ya kawo sadaki ko nawa ne za ta amince muddin zai aure ta, nan da nan angon Muhammad Chindo ya amince ya kawo sadakin Naira 3,000 aka ɗaura musu auren.
Sai dai wata majiya ta tabbatar mana da cewa mahaifin ango yaki amincewa saboda wasu dalilai, inda ya umarci jama’ar gari da hukuma idan sun ga ango su gaggauta kamo shi.
Me Za kuce?
@bbchausa @BBCWorld @Faridatu001 @The_Umdazz

Na Kai budurwata gidan mu ta gaida iyayena kawai se na jiyo mamana Tana fadamata cewa, ki samu wani mutumin kirkin ki aura Kinji ya’ta 🤔😀😅😭😂
@Mss_Tareem Wannan mai glass din kaman budurwata fah .
Shin kana shirin yiwa budurwar ka Ramadan basket ?

Allah Ka Kawo Min Buduwar da Zamu Yaudara Juna😜 Har Sai Ta Kai Ga An Kwantar da Budurwar A hospital Tasha Jini da Ruwa 💔🤷😜

Rashin budurwa duniya ne katin N200 tun January sai yau yakare chaiiii aradu zamuyi arziki 😂💔🤣🤭

Yadda zata Kasance Kenan tsakanina da budurwata da ga Ranar da akace nayi making 4 figures a account nawa🤣😂.
Gaskiya abokan halittu Basu da sauki akan 💰💰😂.
Muyi kokari mu jajirce a wannan kafa ta x Insha Allah zamuyi Nasara ©(@SunusiMinjibir).
Kar Ku manta kunayin trading naku a @LABtrade_ terminal Mini app a cikin telegram naku, Yanada matukar taimako Kamar su:
• Saurin trade execution
• karancin trade fees
• Saukin aiwatarwa, da sauransu.
LAB ya zo tare da tsare-tsare na zamani da gyare-gyaren fasalulluka na kasuwanci a cikin terminal nasu.
Mu kasance tare da @cookiedotfun
@BabyKhulaimath Duk duniya wallahi banda budurwa 🙏
Ànemo mana Budurwar shi 😅🚶🚶

✊Kafin ka burge budurwarka da pizza🍕 da ice cream🍦 🙄
Ka tabbatar uwarka a koshe take dan Asara😏😂😩💔

@young_bb_ @excellency004 @_aliyoursnaira @abba_maikwai @MujaheedNafiu Inada budurwa Kuma Ina Santa Kuma tana tambayata kudade it's almost 2yrs kenn da nake tare da ita Amma bantaba tambayar ta Wani Abu ba duk da dai gaskiya auranta nake so nayi🤗
@zephyr_025 Budurwa ta Aure ba
@young_bb_ Sai taxamo tsohuwar Budurwata ka.
@young_bb_ Ba kace baka budurwa b
✊Kada kujini shuru kwana biyu,Zan sai da waya ta budurwa ta zatai anko kuyi min aikin gafara😩🤦♀️😭💔

✊Yanzu nakira budurwata da pravet number Zan mata bazata,sai da takira sunan samari 12 duka babu sunana aciki😩🤔💔

Jiya Police sun kama mu nida budurwata maganar da nake muku yanzu haka saurayinta yayi belinta Niko sai ta allah tayi😭😂💔😩

✊Shin saurayi da budurwa na iya zama abokai kawai ba tare da soyayya ba🤔😎💔

@young_bb_ Kamar budurwa ta
Kana lallaba budurwarka Amma kana takun saka da mahaifinka idan yan kwacan waya sun biyo titi kawai kashiga cikinsu😎😂😭💔

✊Budurwa tace yau kaganta fara gobe baka kullum ita dai kamar wahainiya nidai tsoron da nake kar awayi gari naga takoma zabiya😩🤔😂💔

Last Seen Hashtags on Sotwe
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
239.7M followers

Barack Obama 
@barackobama
118.6M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.3M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.7M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
106.9M followers

Rihanna 
@rihanna
98.6M followers

NASA 
@nasa
92.1M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.7M followers

KATY PERRY 
@katyperry
89.9M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
83.9M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.4M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.3M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.8M followers

YouTube 
@youtube
68.6M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.3M followers

Bill Gates 
@billgates
65.1M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.1M followers

CNN 
@cnn
61.7M followers

X 
@x
60.6M followers









