Kai Kanka Bazaka Fara Tinanin Yin wannan ๐ฐ๐คต.
Idan har kasan Baka da wannan ๐ต๐ต.
Amma idan aka hanaka yin wannan ๐ฐ๐คต.
Sabida bakada wannan ๐ต๐ต.
Sai Ka fara yin wannan ๐ก๐ก.
Mlm Kaje Ka nemi wannan ๐ต๐ต kawai ๐๐
Assalamualaikum warahamatullahi wabarakatuhu abokai barkanku da dare
Tom wani Dan aiki na riding ya samu kamar dai yadda Kuka sani aikin riding shine kamar haka
Liking
Commenting
Reposting
na wani post ko na project ko na wanda ya dauke ku aikin
Yadda aikin yake shine zasu Rika yin post sama da 10 daily Amman Kuma each post zasu bada 0.2$ kaga idan sukayi post Goma that's 2$ daily
Idan zakuyi kumin dm na Baku link na group din iya mutum talatin 30 muke so
Repost this post idan ma baza kayi ba wasu zasu iya yin
Then comment and like more jobs are coming bayan sallah insha allah
Yanzu mai karamin account bai da wani dalili da zai ce account dinsa bai girma ba,
Yanzu X tace duk wani wanda yayi content kuma karamin account ne sai mai babban account ya sace content din yasamu engagement mai yawa , haka X zasu tattara duk wanna engagement din su baka.