π― I just tested SurfCash and I wasnβt expecting this.
Sent money in Naira, but it actually ran on dollars behind the scenes.
Fast. Smooth. No stress.
This is how cross-border payments should feel.
@surfcashx@SurfcashNG@SuperteamNG
Just watch the vedio below π¬π
@SunusiMinjibir We know you are not going to cheat us wallahi no matter what.
Saboda haka muna tare dakai.
Duk masoyin sunusi yakamata muyi following din juna.
π― Most ambassador programs want numbers.
XION wants creators that actually matter.
The Trusted 100 is built for people who create with consistency, quality, and purpose.
This might be one of the most serious creator programs in Web3 right now.
@xion_community@BAREESTER1
π― Most ambassador programs want numbers.
XION wants creators that actually matter.
The Trusted 100 is built for people who create with consistency, quality, and purpose.
This might be one of the most serious creator programs in Web3 right now.
@xion_community@BAREESTER1
@Muhammad_Bsarky to amma ina tunanin shi wannan abokinnasa daya bude sabon shago saboda ni. Shin zan iya barin wannan wajen ko kuma na tsaya na kara hakuri domin ni kasuwar har ta fara fitamin arai wallahi.
@Muhammad_Bsarky Sir gaskiya ina neman shawari, Babana ya kasance mai arxiki daidai gorgodo domin harkar buhunna da noma yakeyi, yana noma abunda yakai buhu 1500 a shekara, to bayan na kammala diploma a fannin pharmacy sai ya turoni abuja domin na koyi kasuwa a hannun abokinsa na kasuwaππππ
@Muhammad_Bsarky To abokinnan nasa sai ya budemin shago ban gama koyon kasuwarba, to yanzu abunda nake fada na fahimci kasuwar amma fah na ci uwar jarin. Saboda kasan matsalar sabon shiga a kasuwar awu, shine nayanke shawarar koma wa gida Bauchi kawai na fara bin babana kasuwa,