This will be my respond also, nothing will stop me from voting PO.I think the Evil APC just united the country😂. 2027 sauki nazuwa🙏🏽insha Allah tinubu yagama mulkin Nigeria
Waspapping posted, “If we make the mistake of handing this country to Peter Obi , then the likes of Sardauna & Tafawa Balewa, who were killed by his tribesmen during the Igbo war would’ve died for nothing”
A northern sister replied him with “If Peter Obi gets the ticket under ADC, I swear I will vote for him. Even if he ends up killing us, let him kill us, it is better than those who hide behind religion while oppressing us.”
Bro 😭😭😭
On my first night in the DSS cell, I was welcomed with beans and garri for iftar.
Nace Karyane , Sarki baze ci wake da gari ba for Iftar , na dauka kwana daya zanyi
Billahillazi da na sake kai azumi banson sanda nai bude baki da Tuwo Miyan Kuka ba. Ina ci ina Kuka 😂😂😭😭
Idan harkar mata ce ba ka bari ba, za ka bari
Idan satar dukiyar al'umma ce ba ka bari ba, za ka bari
Ko dai ka bari cikin daɗin rai kana da rai da lafiya, ko kuma ka bari cikin ɓacin rai lokacin da mutuwa ta zo.
Amma tabbas za ka bari
Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
YADDA ZAKA GANE KANA RIYA CIKIN AYYUKAN KA👇
Riya itace: Yin aiki domin mutane su gani ko su yaba, ba domin neman yardar Allah kaɗai ba.
Ga wasu alamomi da zasu nuna kana iya shiga riya:
1. Kana ƙara ƙwazo idan mutane suna kallo, amma idan kai kaɗai ne, sai ka rage ƙoƙari.