@FarouqJagaban@jibreelKhalil Ni nasan shi sosai wajeen taimakawa muta nee da samar da aiki sayan motoci addini etc amma bansan addinin sa da kirkinsa har ya kai haka bah! Masha Allah, Allah yasa yaxame mana alheri a jahar Gombe..
AbdulLaah ibn Umar ya ce: Annabi Muhammad ya hana zama a teburin da ake shan giya, da kuma mutum ya ci abinci (alhali) yana kife akan cikin sa.
[Sahihul jami'i: 6874, As-Sahiha: 3394]
@Emir_of_Gombe