Mai Dakin Gwamnan Jihar Zamfara Hajiya Hurriya Dauda Lawal Ta Bada Tallafin Injimin Markade Kayan Abinci Kudi Ga Wata Mata Yar Shekara Ashirin Da Bakwai Wacce Taga Bidiyonta Na Yawo A Kafafen Sada Zumunta Bayan Da Yan Uwanta Suka Gujeta A Cewarta Labarinta Yasosamata Zuciya
Tawagar Matar Gwamnan Zamfara Kenan Lokacinda Suka Kama Hanyarsu Izuwa Garin Bindin A Karamar Hukumar Maru Domin Bada Tallafi Ga Marassa Karfi A Nata Jawabin Yayin Tafiyarsu Izuwa Garin Ta Fuskanci Wannan Hanya Tana Bukatar Agajin Gaggawa Ta Fuskar Sabonta Wannan Hanya