4am hack
Wake up ans perform ablution.
1-Read the Quran for 15min
2- Nafil 2 rakaa for ten mins, shafa’i and witr 5 min.
3- Salatul Annabiy 15 min
4- istigfari 15 min
Then pray rakaatanil fajr and go to subhi.
Try this and watch your life change insha Allah.
Your Excellency, I assure you the light you're seeing is the solar system in the villa that you've installed and took yourself off of the National Grid. The rest of the country is still in total darkness with no light at the end of this disastrous tunnel!
Dan uwa..
Mutuwa ba zata taba jiranka sai ka zamo mutumin kirki kafin ta daukeka ba, tana daukar kowa ne a halin da ta sameshi, ko na kirki ko na banza.
Don haka zamo mutumin kirki kafin ta riskeka, don kar kayi nadama da halin da zata sameka ciki.
Shawara Ce 👌
Da yawan mutane a yau sun dauka cin mutuncin mutane da zaginsu da cin zarafinsu hakan babu komai kuma mutum yaci banza..
To baka ci banza ba, wallahi a lahira da sallarka da kyawawan ayyukanka za'a biyashi..
Muyi Hattara..✍️