Plz ask Almighty Allah His endless favors and forgiveness to me when I am no more.! 😤
Accountant/Successful Entrepreneur/CEO SADIQ GLOBAL VENTURES BN2745681.
Duk wanda yace dakai an haifi Manzon Allahﷺ 12 ga watan Rabi'ul ga abinda zaka tambaye shi:
1. Wacce shekara kenan❓
Ze zaburo yace maka shekarar Giwa, se kace yayi haquri se kuma ka qara tambayarsa
2. Shekara ta nawa kenan a kalandar Musulunci ❓
To daga nan zeyi shiru ko kuma ya fara ce maka maqiyin Annabiﷺ💕 yayi ta zag!n ka.
Wannan wa'azi ne, Domin 12ga watan Rabi'ul auwal ranar da yayi wafati ne, ba ranar da aka haife shi ba, domin se lokacin Sayyadina Umar aka fara qirgen wata da shekarar Musulunci.
📌Ita 12 ga watan Rabi'ul Auwal ranar da ya bar duniya ne😭😭
Saboda saqon da muke son isarwa shine: Banda kaɗe-kaɗe banda iskanc!, banda dukkan abinda ya hana, banda yin Bid'a.
Idan ya zama dole, to kamata yayi kuyi gagarumar lacca me bayanin halin da duniya ta shiga bayan rasuwar Manzon Allahﷺ 😭 da irin halin da sahabbai suka shiga 😭.
Shima wannan kada a maida shi a matsayin addini, kamar yadda yan Shi'a keyi👌
Allah ya ganar damu🤲
Mutanan arewa kokun fahimci TINUBU mai ya dauke ku kuwa.
CBN, FIRS, FINANCE, EFCC,?CUSTOMS, POLICE, ARMY, DSS, INEC are all Yoruba, but Campaign Directors Are Northerner you got it? Ko na kara muku bayani?
Shekaru goma sha biyar bayan faɗuwar gwamnatin Muammar Ghaddafi a ranar 20 ga Agusta, 2011,ƙasar ta Libya har yanzu ta kasa samun zaman lafiya da kwanciyar hankali da 'yancin kai.Kasar ta rabu biyu wanda a duk kullum ake fuskantar tashin hankali tsakanin bangarori da ba sa ga maciji.
Sheikh Abdur Rahman Al Sudais issued a warning from Masjid Al Haram on 18 Aug 2026 against celebrating Mawlid, stating it opposes the Sunnah of the Messenger of Allah and his companions.
BANK OF GHANA APPOINTED Professor Bashir Aliyu Umar, OON OON AS THE CHAIRMAN OF NON-INTEREST FINANCIAL ADVISORY COUNCIL
Let me use this opportunity to congratulate my Sheikh and Mentor Professor Bashir Aliyu Umar, OON for his recent appointment as the Chairman of the Non-Interest Financial Advisory Council by the Bank of Ghana.
Congratulations, sir!
Hukumar Raba Arzikin Kasa ta Najeriya (RMAFC) ta sanar da cewa Shugaba Bola Tinubu na iya fara karbar albashi daga Naira miliyan daya da dubu dari biyar zuwa Naira miliyan biyar a duk wata, idan har sabon tsarin karin albashin masu rike da mukaman siyasa ya samu amincewar majalisa.