@Yunusmag Dan ubanta yan kinnafin ma ta fara musu kuka Ina ga malaikun Allah kullun ana gaya musu suji tsoron Allah Amma gani suke kaman ranan yaumul tubulasaara I bazata zoba
@Rb__girl Safiya yanzu Dan Allah irin wannan ramako zaki dauka a kan Dan baiwa saboda Allah yanzu haka yayi dai dai ke kodan ba komai naga bello yaje gurin boka zamuga sakamako