@Pharmacio001 Abin da yasa irin wannan baya bani wani mamaki shine kusan 90% ɗin mu haka muke. Za muyi ta ɓaɓatu akan abun na rashin adalci amma da an ɗau Kuɗi an bamu sai son zuciyar mu ya fito fili. Nasu ya fito fili saboda sun samu dama, da yawan mu anan damar ce kawai batazo ba.