@Rahma_sadau Duk wannan zancen banza kuke, tunda babu wanda yaje gabanta ya kirata ya mata nasiha. Amma sai wannan ya kafirtata Wancan ya kaita wuta wancen ya tsinemata. To kuji tsoron Allah kubi ta hanyar da yakamata ta saurareku domin Allah yana ganin kowa yana ganin abinda kowa yake. 👍