Wannan fa ita ce irin kasar da muke ciki muke ryw shugaban ninta suna cin Amanar mu sun saka mana Taulacin da bbu dalilin sa ,suna ryw su da yayansu irin wadda suke so mu kuwa kullum suna firgita mu ya Allah kana gani Kuma kanaji kayi mana maganinsu ka Gaggauta canza Manu su Amin