Assalamu Alaikum Ina Tayaka Murnar Zagawowar Ranar Haihuwar Ka Baban Mu A Wannan Rana Mai Albarka Ta Cikin Ranaku Masu Daraja Allah Yasa Kagama Lafiya Allah Ya Kyautata Karshenka Allah Yasa Annabi Yaceceka Allah Kuma Yakara Maka Lafiya Da Arziki Mai Amfani @realalinuhu Ameen