Mu Al'ummar kananan hukumimin KIRU KARAYE GWARZO DA ROGO. muna rokon Hon Kawu Sumaila da Hon Abdul Mumin Kofa akan Suzo suduba halin da Hanyar da tatashi daga Kwanar Dangora zuwa Kiru Karaye da Gwarzo Haka kuma tatashi daga Yako Madobi zuwa Kano Domin lalacewar tayi yawa mutaka.