“Akwai mutane a Kano da ba abinda suke so da Kano illa zubar da jini. A cikin ‘yan watannin baya, wajen sau 7 ana mana jarrabawa, Jama’a kar a fada wannan tarkon a daure ayi hakuri. Hakuri ba tsoro bane."
~Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II CON PhD.
Ga lamba daya ga kuma shugaban jam'iyya Harda kuma korarre daga jamiyya wato SSG tofa😲
To amma naga shi korarre yana nuna cewar 4+4, Shigo me kora na nuna alamar yabawa but he is glare at him AA bako wata a Qar kuwa?
Mu hade a kwamen sakhin🙏
Zenith Bank ALLĀH Ya Isa Tsakanin Mu Daku ta karfi da yaji Sai Kun Jefa bayin ALLĀH Cikin Halin Ƙaranta.
Ƙadan Ya Rage da Anyimun Sharrin Fake Tranfer.😭😭
Da akwai wadanda in suka mutu sun huta, Akwai kuma wadanda an huta dasu
To wnn yana daya daga cikin wadanda aka huta sbd mutuwarsa, sbd kasantuwar irin su cikin Al'umma annoba bane😎
Mutan dorayi muna tayaku murna don Allah ku hada mana fatin taliya🍝 muxo muyi warkajami💃😂
"Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un (Verily, we belong to Allah and to Him we shall return).
It is with great sadness that we learned of the passing of former principal, [BELLO I GWARZO]. We extend our heartfelt condolences to his family, friends,
Ameen.