Isowar Mai Martaba Sarkin Kano khalifa Muhammad Sanusi II Con, makarantar SAS Dake Cikin Birnin Kano domim halartar taron bude musabaqar Al'qurani mai girma.
Wednesday,14th October 2026
Kano city.
Al’ummar Yakasai Kenan Da Sukazo Suka Kara Jaddada Mubaya’ar Su Ga Mai Martaba Sarkin Kano Khalifah Dr.Muhammad Sanusi ll Con, a Fadar sa Yau Talata 13th October 2026.
Allah Ya Karawa Sarki lafiya Da Nisan Kwana 🙏🏻
Cikin photonan wajen Taro mai martaba sarkin Kano khalifa muhammadu sanusi II Yau Talata 13th October 2026 zuwa wajen yaye Daliban kungiyar Arewa women Health Foundation Training program masu koyar Sana’a Da aka Gudanar Yau A Filin kofar kudu Gidan sarkin Kano.
Ran Sarki Yadade
Fitowar mai martaba sarkin Kano khalifa muhammadu sanusi II Yau Talata 13th October 2026 zuwa wajen yaye Daliban kungiyar Arewa women Health Foundation Training program masu koyar Sana’a Da aka Gudanar Yau A Filin kofar kudu Gidan sarkin Kano.
Allah Ya Taimaki Sarki👑
Today 12th October Emir of Kano khalifa muhammadu sanusi II opening of UTL KANO OFFICE & LAUNCH OF UTLAM HALAL FOUND plot 145b murtala Muhammad way Kano Nigeria.
Ran Sarki Yadade👑
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN
Masarautar Kano ta yi alhinin rasuwar Alhaji Ibrahim Sani Gaya, Uban Doman Kano kuma Hakimin Takai, yana da shekaru 80.
Za a yi jana’izarsa gobe Litinin da ƙarfe 9:00 na safe a gidansa da ke Gaya.
Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II, an bashi lambar yabo ta fellowship (girmamawa) daga Cibiyar ‘yan-Kwararrun Sakatarori da Masu Gudanarwa ta Najeriya (ICSAN) a Lagos. Asabar 10th September, 2026.
Mai Martaba Sarkin Kano Khalifah Dr.Muhammad Sanusi ll Con, Tare Da Mai Martaba Sarkin Hadija Kan Hanyar Su Tafiya a Mallam Aminu Kano international Airport kano.
Allah ya Dawo da Ku lafiya
Friday,9th October 2026.