@asairaz_collection ta ce mijinta ya ba ta cikakken goyon baya a lokacin da ya fahimci tasirin sana’ar da take yi.
Kalli shirin kai tsaye.. @ Germany https://t.co/plv01JFZTR
Hukumomin birnin San Luis, wadanda yawanci makiyaya ne, suna ba wa mutane kyautar sa don karfafa musu gwiwar yin allurar rigakafin cutar corona. https://t.co/MT1328xPl5
Wannan shi ne karo na biyu da hukumomin Saudiyya suke takaita zuwa adadin mahajjata saboda corona.
Fiye da musulmai miliyan biyu ke zuwa sauke farali duk shekara kamin bullar annobar corona. https://t.co/vlhIk7RyUv