Kungiyar maliya taragon alkairi nayiwa al'ummar musulmi barka da zagayowar wata mai alfarma da fatan Allah ya karbi ibadunmu yasa muna daga cikin yanttatun bayi ya bawa sanata barau jibrin gwamnan jahar kano ammeen summa ameen

Sanarwa Ta Musamman!! Ranar Talata 12th April Idan Allah Ya Kaimu Za’a Kaddamar Ta Bawa Daliban Jihar Kano Guda Dubu Ashirin 20,000 Tallafin Azumi Daga Sen. Barau I. Jibrin Maliya A Karkashin Jagorancin Comr. Yahaya Usman Kabo Shugaban Daliban Jihar Kano. Daga: Usman Bello A