"Duk🕊wanda baya ganin akwai wani abu da ya cancanci ya saka shi yin murmushi a kowace rana saboda ƙuncin rayuwa da damuwa da yake ciki, toh ya rufe idanunsa💔
@dezatour 💔😊 daga shi sai gidan Gadoo na Larabawa
Kina yar gidan baƙin talata amma kina cika baki🤔 Bapha kece zaki aurar da kanki ba! Allah ne zaiyi abunda yaga dama dakee
@Mhizz_Aminartou @shamseeyerh_ @miss_fateemahh @Aliyuintissar @Rukayya_aloma 💔😍 bakomai ya burgeni ba sai wannan andon da kikee dashi a wuyaa wnd ba ko wacce Macce Allah yake mallakawa shi baa!!
Wani naman wuya gashi can😋🤌 duk yarinyar da take da shi uhmmmmmm
@AdizatouGabon 💔🥹masu kudi ga kaya nan kafin ya lalace,
Kar ka bari a baka lbr, duk wnd ya jira sai an bashi lbr kuɗin shi ne bai kai ba,
Allah ya kyauta ko kunya bakyaji ƙananun qannan yayyunki, su kalle ki a haka sbd ke gaki !sarauniya ta GwaGwatsulaaaa🙄 dun allah ki dawoo ynd kike
@maariyarh Ameen ya Rabby
Amma tun shekarun baya kun bar masu auren ku da gsk, kun biyee ma romantic love shiysa kuke taa shan wahala, balle ynx anzoo daidai da, sai kina ba saurayin wani abun zai san kina son shi,nan kumaa shi ba wnd zai aure,kin banee!
@bintt_abiha Wllh wannan ko qanwarsa ce yake ma dukan nan idan nazoo saide mu komaa faɗan dashi wannan ai rashin imani ne,ba tausayi baa, kaji faaa dan Allah sai kace ya kama wani katon kwarto, gsky wannan a nemo shi, ai mai bulala daidai ynd ya ma baiwar Allah nan,