@PendingUstaz Kunga kawai mu kyale mutanennan dan wallahi bazasu iya kawo hujja ba sbd haka kawai muciga da addinin Allah da Manzonsa ta hanyar sunnar da basa so
@muhammadshonyu2@PendingUstaz Kaga shifa baice babansa mlmi bane meya daukar zafi kuma kaidin ina na babanku inyass din tunda shi kunce malami ne saiku kawo kawai a wuce wajen ba shknn ba amma kun tsaya kuna zagaye zagaye
@MARKETERMKS@PendingUstaz Wannan gsky ne to sbd haka dan Allah ku daina kawowa al'umar musulmai soki burutsu kuna fakewa da inyass kubar mutane su koyi addinin Allah wajen malaman sunna wandan suke a raye ko wadanda suka rasu amma karatunsu yana nan akan abi Allah da manzonsa kadai.
@dldjkmsh1@YahyaBamanga1@PendingUstaz To munji kuma mun ydd sbd haka munaso mu zama musulmai ynz amma munaso daga bakin inyass muji wani wa'azinsa da zai tabbatar mana cewa shi masoyin manzon Allah ne kaga daga saimu fara ji a jikinmu cewa eh lallai inyass musulmin kwarai ne