Every successful trader has one thing in common—they lost money before they became consistently profitable. Risk management isn't something you truly learn from books; it's something the market forces you to learn through experience. And those lessons rarely come without a cost.
Every successful trader has one thing in common—they lost money before they became consistently profitable. Risk management isn't something you truly learn from books; it's something the market forces you to learn through experience. And those lessons rarely come without a cost.
Daga cikin ababen da suka taimaka mini wajen nasara a sahar trading akwai.
1. Risk management: misali idan ina da account na $1000, ko wane trade bazai fi, $200 dollars ba, ko satoshi nakamoto ne ya bani signal na coin.
Bazan kuma shiga coins sama da biyu/uku a lokaci guda ba.
Bana trading na Futures ko DEX, zallan SPOT trading nake yi.
2. Samun cikakken wurin shiga, fita da kuma stoploss.
Rashin sanin wannan ke sanya mutum ya shiga coin akan ra'ayin wasu, ko kuma rike coin na tsawon lokaci ba tare da an san ina ake son fita ba, ko kuma shiga a inda ya kamata ace fita za'ayi.
Sannan shi ke kaika ga barin karamin asara ya zama babba, ko kuma babbar riba ta sauya zuwa Asara da kuma raina karamin riba.
3. Takaita trading. Idan ka sami trade kamar uku zuwa biyar a sati a matsayin ka na day trader, sun wadatar.
4. Karatu da bincike da dogaro akan kanka.
Ka maida karatu ya zama ɗabi'arka, youtube videos, littatafan trading, blogs da ke sharing na update ko telegram group.
Ka rika nazari akan duk abinda zaka yi a kasuwa, saboda kuɗinka ne ba ruwan kowa idan suka salwanta.
Daga karshe ka riki ra'ayinka idan har ka yi cikakken bincike akan abu, saboda kowa yana kuskure a kasuwa, kuma wannan kuskure shi zai baka damar cimma manufarka.
Nagode.
GM #Cryptotraders
Rules used by Professional Traders
Rule No1: Preserve Your Capital First
Your first job is not to make money it's to stay in the game👌
#CryptoSafety#CryptoAlpha
Crypto has taught me one thing: never trust my own decisions 😭
When I buy, the market dumps.
When I sell, the market pumps.
When I decide not to buy, the token does 100x.
When I finally FOMO in, the developers post:
“Thank you for your support. We’ve achieved our vision.” 🤡💀
I’ve reached a point where I don’t need trading signals anymore.
I just need to publicly announce what I’m about to do, so everyone else can do the opposite and become rich. 😂
What’s the most expensive lesson crypto has ever taught you?
Gud nyt
Let me break this down for you all.
If you end a month, or a couple of months, with your capital intact, a small profit, or a big profit, you’re a profitable trader.
But if you’re able to stay profitable and survive in the market consistently for years, then you’re a professional trader.
Just because you’re making money now doesn’t automatically make you a professional trader. The real challenge is maintaining it for years.