Salamu alaikum Jama'a
Dan Allah muna bada cigiyar wannan yaron, yau kusan kwana biyar ana neman sa.
Ga lambar da zaa tuntuba idan Allah Yasa an ganshi: 08028687085
Ina masana tarihi hilis. Ina da tambaya shin ko akwai abinda ka iya haddasa gobarar daji ko kuwa (natural disaster) ce kawai daga Rabbul izzati?
Kuma wannan gobarar daji ta California itace ta farko ko kiwa ta taɓa faruwa kafin wannan?