Happy Friday ๐๐ค
Donโt forget to increase your Salawat upon Prophet Muhammad ๏ทบ today.
May Allah bless everyone who Like & comment S.A.W ๐ค
Da ace ๐ yana hannun gwamnatin Nigeria neโฆ ๐ญ๐
Wallahi da yawancinmu ma ba zaโa bamu visibility ba ๐๐
Sai:
โ ษan wane
โ mai connection
โ wanda yasan wani
amma yanzu fa? ๐ญ๐
๐ baya kallon .tribe Ko family name Ko status ษika
Algorithm yana kallon:
๐ฌ engagement
๐ค support
๐ attention
๐ consistency
Toh me yasa har yanzu mu da kanmu muke hana junanmu girma ? ๐ญ
Mutum zai fi son reposting celebrityโฆ
amma ya wuce small creator ษan uwansa ba tare da comment ko support ba ๐๐
Alhali:
๐ comment ษinka
๐ repost ษinka
๐ little support ษinka
na iya canza rayuwar wani ๐ญ๐ฅ
Manyan communities basa girma saboda gwamnatiโฆ
suna girma ne saboda PEOPLE SUPPORT PEOPLE ๐ค๐
Tomu meyasa meyasa nece ? ๐ญ
Kana posting kullum amma babu growth a ๐ ?
Zangaya muku Gaskiya Koda ko zata bata muku raiโฆ amma zata taimaka maku.
Ga dalilin da yasa ๐ accounts naku basa Girma (da yadda zaka gyara shi) ๐๐งต
(1) Ba problem bane na content ษinka problem shene baka fahimci yadda ๐ yake aiki bah
(2) ๐ ba Facebook bane.Anan
Attention= currency
Engagement = growth
(3) Babban kuskure na farkon
Kana posting batare da hook Mai karfi bah idan layin farko Bai ja hakali bah Post ya mutu.
(4) Babban kuskure na (2) kana jiran mutane Suzo wajenka Koh A Gaskiya Koda dole sai kaje wajen su .
(5) Replying shine fastest way to grow. Ka shiga posts na manyan ๐
account kana comment Mai value.
(6) Babban kuskure . na (3) Kana posting abin da kake so ba abin da
mutane suke bukata ba.
Kuma son contents strategies?