You drink tea/coffee first thing in the morning?
Try drinking a glass of water first.
After 6โ8 hours of sleep, your body wakes up mildly dehydrated. Starting your day with water can help:
๐ง Rehydrate your body
๐ง Support digestion
๐ง Improve alertness
๐ง Replace fluids lost overnight
Do you drink water immediately after waking up, or you reach for something else first? ๐
#HealthTips #MorningRoutine #Hydration
AMFANIN YIN TAFIYA KAฦAN BAYAN AN GAMA CI ABINCI.
Tafiya na wasu mintuna bayan cin abinci na taimakawa jiki ta hanyoyi daban-daban.
Wasu daga cikin amfanin sun haษa da:
* Taimakawa narkewar abinci
* Taimakawa motsawar jini a jiki
* Taimakawa wajen sarrafa matakin sugar
* ฦara kuzari da rage jin nauyi bayan cin abinci
* Taimakawa jin daษin zuciya da yanayi
Ba sai ka yi gudu ba tafiya a hankali ma yawa datar.
Mintuna nawa yake motsa jikin bayan kaci abinci kafin ka kwanta.?
@Sarki_sultan Nice one! But the die is already cast, if same decision has been taken earlier may be he's breathing by now.
God knows the issue of insecurity in the north isn't beyond control.