moment of reflection and respect.
Governor Umar Dikko Radda paid homage at the grave of the late President Umaru Musa Yar’Adua at Dan Marna Cemetery, Katsina, and offered special prayers for him.May Allah forgive his shortcomings, and grant him Jannatul Firdaus. Ameen.
Look at her face.A young girl from Africa, standing in Saudi Arabia, holding a golden award for Quran memorization Competition. No filters. No trends. Just pure dedication.This is what real excellence looks like..!
Look at her face.A young girl from Africa, standing in Saudi Arabia, holding a golden award for Quran memorization Competition. No filters. No trends. Just pure dedication.This is what real excellence looks like..!
🇳🇬🏆 Masha Allah! Maryam Ɗan Azumi 📖✨
Gwarzuwar Musabaƙar Alƙur’ani, ta zo ta 1 a Musabaƙar Ƙasar Saudiyya 🇸🇦, a fannin Juzu’i 60 da Tafsirin Suratul Maryam.
🇳🇬❤️ Alhamdulillah! Daga Najeriya zuwa duniya. 🏆📖
#MaryamDanAzumi#Nigeria#SaudiArabia#Quran
Gombawa Diban Fari!
Gwarazaa Yaya Da Ƙanwa
Yan Gida daya da suka yi fice a Musabaƙar karatun Alqur'ani a matakin Duniya gaba daya yan asalin jihar Gombe. Daga makarantar Abubakar Siddiq Islamiyya School Gombe.
Babban Malami kuma gwanin Alƙur’ani, Gwani Fadlu Kura, ya ziyarci abokinsa Prof. Mansur Yalwa a Masjid Al-Ikhlas, Sharada Phase 1, Kano.
Allah ya saka wa Malaman da mafificin alherinsa, Ameen.
Ku Fadawa Rarara, Mutunci yafi Kudi!!
Devido Mawaki ne, Attajiri ne, Duk Karbuwarsa a Duniya, Babu wata kungiya daya kafa, ko kuma Banbadanci ga Dan Siyasa, Anma daga Karshe ya Ci Zabensa.
Alama ya Nuna, Tubunu Zai Fadiiiii a zaben 2027...Hamza Nuhu Dantani ✍️