Allah first | Diving deep into Web3 Gaming and Crypto Trading as a Content Writer. | Graphics Design | | Spendorh.eth | Join me on the journey. Barcelona Fan⚡️|
The Connecter is revolutionary
Introducing The Connecter Wallet! 🚀💸 Secure, seamless, and user-friendly crypto management at your fingertips. Say goodbye to complexity and hello to financial freedom! 💥 #TheConnecterWallet#Crypto#FinancialFreedom"
@deficonnecter
“Argentina robbed Egypt.”
Meanwhile, here’s a one-minute compilation of Egypt making nasty tackles without a single foul or card being given in Argentina’s favor. 😭😭
YADDA ZAKA SHIGA CIKIN "OPPORTUNITY FLOW" A WEB3 👇
GN Web3 Frens!
A Web3, Damarmaki sukanyi yawo amma ba kowa ke ganinsu ba.
Wasu suna ganin kamar babu damar ne, amma gaskiyar itace:
Idan kana cikin "flow", dama zata same ka. Kai Damarmaki ma.
To me ake nufi da OPPORTUNITY FLOW kuma ta yaya zaka shiga ciki? 👇
Opportunity Flow shine:
– Kasancewa a inda ake samun damarmaki.
– Yin abubuwan da suke jawo hankalin Damarmaki zuwa gareka, wato bin matakai da suke janyo Opportunities.
– Kasancewa mai gani da ido da kula a lokacin da ta zo.
YADDA ZAKA SHIGA CIKI
1️⃣ Kasance Visible!
– Posting valuable content
– Commenting intelligently a posts na wasu
– Showing up on a Spaces, Discord, Telegram
(People notice who is present & active)
2️⃣ Ka Tabbatar da Identity naka!
– Ka bayyana wane ne kai & abinda kake so kake Yi
(e.g. Developer? Moderator? Designer? Ambassador?)
3️⃣ Ka Dinga Learning in Public!
– Nuna abinda kake koya
– Rubuta game da abubuwan da kake fahimta & kake practicing
4️⃣ Ka shiga Right! Communities – Idan baka cikin inda ake sharing opportunities, zaka rasa su.
5️⃣ Ka Taimakawa wasu!
– People remember those who help them
— kuma sukan Tuna lokacin da dama ta zo musu Dalilin Wannan Temakon daka musu.
SUMMARY:
➡️ Show up Daily ➝ Add value ➝ Pray and Stay visible ➝ Be helpful ➝ Stay ready and Stay Connected🤝
Idan kana a cikin flow, Opportunity zai same ka ko kana bacci! Wannan Confirmed ne👌
👉 Like & Retweet
👉 Follow @CreativityEngr dor more Web3 Knowledge, Alpha’s and Strategies!
👉 Check profile for previous drops
#Web3Hausa #CryptoTips #Web3Opportunities