@SarkinMota_AMF@Aasiya_nagogo Wllhi wannan no be sarkin mota bashibane amma koshinema ai bawani abubane tinda a duk cikin yan social media dasuke tallata hakan babu ubanda yatemakeshi yasamu kudinshi dan haka kowa yakama harkar kabanshi duk rashin aikine yake samu gulma
@abu_twinss Wannan Abin yadagamin hakali. Dalilishine kowanne dan adam baisan a ya qaddarar rayuwa zatazomasaba idan kaga wani yana cikin mumunnan yanayi wllhi kamatayayi karufamasa a siri kataimakeshi har yaciye jarrabawarnan kaima idan taka zatazo sai tazomaka da sauki