🚀 Yanzu FuchaX ya zo muku har cikin Telegram!
Ba sai ka fita daga Telegram ba kafin ka saya ko ka siyar da Crypto. Yanzu zaka iya amfani da FuchaX kai tsaye a matsayin Telegram Mini App. 🔥
💵 Saya da siyar da Crypto da Naira
⚡ P2P cikin sauri ba tare da Merchant ba
◎ Saya SOL & BNB Gas Fee cikin sauƙi
💰 Deposit da Withdraw na Naira
Babu jiran Merchant. Babu dogon chat. Ka buɗe Telegram, ka shiga FuchaX, ka yi transaction ɗinka cikin sauƙi. 🚀
📲 Link Na mini app: https://t.co/XhTQN7QLwe
💬 Shiga FuchaX Community: https://t.co/ANcv011JPC
Yadda zakuyi Bridging from Solana chain to Roobinhood Chain using BasedBot.
Dakuma yadda zakuyi trading na Tokens a Roobinhood chain.
Cikin yan kwanakin nan volume yafara komawa kan Roobinhood Chain Shiyasa watakilan asamu masu bukatar trade a wurin don gaskiya token nasu na motsawa sosai.
Always DYOR.
@breemarh