@Khady_Bamalli Wan nan Shigar na ta babu irin shi a tsarin Musulunci da ke da ita zaku je kuyi ma Allah, bayanin daliin da yasa kuce yin film kuma kuke chin kudin bayan malamai sun fada muku Haramun ne
@Khady_Bamalli Me Abun gwanin ta a kwalta?
Me Abun gwanin ta a film?
Me Abun gwanin ta a yawon duniya?
Me Abun Yabo ga macen da take yaqi da sunnar ANNABI MUHAMMAD SAW?
Shiyasa Qarshe Yan Film baya Kyau