Kana kiran kaka Activist, are you sure that no amount of money can be used to silence you from speaking against bad governance π³π¬. They've weaponized poverty so much that we lose our a snap of a finger.
Barayin Gwamnati na kashe wa matasan Arewa tunanin,ta hanyar yin anfani da yunwa da talauchi, wani naira dubu hamsin za'a damka masa, sai ka ji ya daina zagin su, ya koma ce wa "Sai kayi" "mutumin can yana burge ni"
Kai nawa za'a baka a yanayin nan a sai imaninka?
Bigotry shouldn't have a place in a country like Nigeria, a country very diverse, a country that has been stitched together and still healing from the wounds since 1960.