Ga yadda za kuyi Revalidation na INEC Voters Card dinku cikin sauki ๐๐ป
INEC REVALIDATION
Duk wani dan Nigeria da yayi katin zabe daga 2011 zuwa 2024 sai yayi revalidation.
Wannan kamar tantancewa ne ba sake Registration bane.
Ba dole sai kaje wajen wani ba, zaka iya yi online akan wayarka.
Idan online zakayi ka shiga wannan website din https://t.co/XH2C80ihgt
1. Kayi creating account da details din ka.
2. Ka shigar da VIN number ta jikin katin zaben ka.
3. Za su nuna maka wajen da zaka dauki hoto ka tura.
4. System din zeyi processing domin tabbatar da kaine mai wannan katin zaben.
5. Idan yayi za su turo maka sako cewar revalidation din ka yayi successful.
โขWannan shine kawai revalidation ba wani babban aiki bane.
โขIdan kuma physical zakayi sai kaje center mafi kusa ta INEC, ka tafi da katin zaben ka, ka basu bayanen ka, zasuyi maka hoto su tura, idan komai ya kammala za'a turo muku message a phone number ko email shikenan.
#INECRevalidation2026