Me yasa magoya bayan Real Madrid su ka dinga safa da marwa a tsakanin kasashe a yayin fafata wasannin kofin duniya har ya zuwa matakin daf da karshe?
TANGA SPORTS 360
Kun yarda duniya bata taba ganin dan wasa kamar Messi ba ko har yanzu kuna da tantama?
Ga wani abu da zai iya kara dora Messin a saman kowanne dan wasa muddin Argentina ta lashe kofin duniya ta bana👇🏾
TANGA SPORTS 360
Meyasa ƴan wasan Real Madrid suka fi na Barcelona nuna bajinta da zarra a kofin duniya ta bana duk da cewa ƙungiyar ta Catalan ta fi Real din yawan wakilci ƴan wasa a gasar?
TANGA SPORTS 360
Yadda ƙasashen Canada da Bosnia-Herzegovina za su fito a wasan su na rukunin B na gasar cin kofin duniya ta bana.
Ina ne da nasara a ƙarshen wasan?
TANGA SPORTS 360
Golan Afirka Ta Kudu, Runwen Williams ya caccaki kasashen Afirka bayan juya masu baya a wasan da suka fafata da Mexico a ranar Alhamis.
TANGA SPORTS 360
⏪ WAIWAYE KAN GASAR KOFIN DUNIYA!
Yayin da za a take gasar kofin duniya ta 2026 a yau, bari mu waiwayi ɗaya daga cikin wasannin da suka fi jan hankali a tarihin gasar – wasan ƙarshe na Qatar 2022 tsakanin Argentina da Faransa.
⏪ WAIWAYE KAN GASAR KOFIN DUNIYA!
Yayin da muke ci gaba da kirga kwanakin da suka rage kafin fara gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026, bari mu yi waiwaye kan wasan farko na zagayen kusa da na ƙarshe a gasar Qatar 2022 tsakanin Croatia da Argentina.
WAIWAYE KAN GASAR KOFIN DUNIYA!
Yayin da muke ci gaba da kirga kwanakin da suka rage kafin fara gasar Kofin Duniya ta 2026, bari mu waiwayi ɗaya daga cikin wasannin da aka fafata a zagayen rukuni a gasar Qatar 2022 tsakanin BRAZIL da SWITZERLAND.
#RoadTo2026#WorldCup2026
2022 World Cup: QATAR 0-2 ECUADOR
Wasa na farko na kofin duniya ta 2022 karo na farko da aka kawo da harshen Hausa a gidan talbijin na wasanni ‘SuperSport’ wanda na kawo tsakanin Qatar da Ecuador.
https://t.co/c8kHzNXqPi
Kalaman dan wasan Kano Pillars Ahmed Musa bayan zabansa da aka yi a matsayin gwarzon fafatawa da Warri Wolves.
Kano Pillars ta lashe wasan da ci saya mai ban haushi.
TANGA SPORTS 360