Marriage in Islam is ‘Ibadah, not a fashion show. It’s a Sunnah, not a circus. If the celebration starts with sin, the foundation is shaken before the walls are even built.
Don ka ga ba ka shaye shaye ko wani mummunar laifi, kada ka taba tunanin wayon ka ko hikimar ne. Allah Ya agaza maka, sai ka gode masa. Su kuma masu wannan munanan halaye jarrabawa ne. Mu roƙa masu Allah Ya yaye masu don da yawan su ba so su ke ba suma
@MansurSokoto@Taskarmalam
BABBAN ARZIKI GA BAWA
Yana da muhimmanci mu gane cewa mafi girman arziki da bawa zai samu a duniya, babu kamar miqa wuya ga duk dokoki da addinin Musulunci ya zo da shi.
Saurari wannan saqo daga bakin Sheikh Abdur-Razzaq Yahya Haifan don gane muhimmancin haka.